In Kaji Wane Ba Banza Ba
Wannan shirin na "In Kaji Wane Ba Banza Ba" na daya daga cikin shirye-shiryen da wannan saha zata ke gabatarwa....
Kasance Da Mu DonIlimantarwaSanin Dabarun RayuwaSanin Fasahar ZamaniHira Da Fitattun Mutane
Makarantarmu Abin Alfaharinmu!
Samar da ingantaccen ilimi da bayanai ta hanyar fasaha mai sauki.
Ilimantar da al'umar Hausawa a bangare daban-daban na zamani.
Inganta yanayin ayyukan mu ta hanyar jin ra'ayoyinku.
Makarantarmu ta yunkuro don canjawa, da bunkasa tsarin da bahaushe kan yi amfani dashi wajen daukan karatun zamani, kai harma da nishadantar da masu bibiyarmu. Kar a barku a baya wajen kasancewa da shafukan mu da aka tanada don amfanin daukacin al'umar hausa a fadin duniya.
Bincike, shiryawa, da gabatar da ilimomin zamani ta hanyar bidiyo mai mai fayyace matsalolin ilimi a saukake - kamar Kimiya da lissafi.
Muna hada kai da kwararru domin mu zakulo fannonin ilimi da dalibai masu yawa ke dauka na da matukar wahala, don a fayyacesu a rubuce.
Ta hanyar nemowa da yada rayuwar wasu daga cikin fitattun mutane da suka yi abin koyi. Sun hada matasa, shigabanni, 'yan kasuwa, da malamai.
Domin Ilimantarwa, Wayarwa, da Shakatar da masu kallo da sauraron mu a koda yaushe.
Wannan shirin na "In Kaji Wane Ba Banza Ba" na daya daga cikin shirye-shiryen da wannan saha zata ke gabatarwa....
Muna bin ka'idojin, zamani, ilimi, al'adu, dana zamantakewa wajen tacewa, dabbakarwa, da sako maku kayatattun bautuwa na karuwa.
Wasu daga cikin sharhin masu sauraron shirye-shiryen mu ta shafukan mu na dandalin sada zumunta.
Facebook Commenter
Masha Allah, watching you right now from Gwadabawa of Sokoto State, naji dadin yanda barrister yafara da Bayani dayin quotation daga littafi Mai tsarki , Allah yayi jagora.
Facebook Commenter
Bayan darasin rayuwa har lakani mun samu.
Facebook Commenter
Allah ya taimakemu musamu mutane kamarka a arewacin Nigeria dan inshallah zamu samu sakin abubuwa a bangarori da dama...
Facebook Commenter
Very impressive! Inata Samun matsalar Network, na kuma kasa hakura.
Facebook Commenter
Gaskiya kam inn kaji wane ba banza, amma wani abu dana gane shi mallam Bulama Bukarti irin gwagwarmayan da kukayi kun yine saboda Allah shiyasa kuka kawo wannan matsayayin.